Kannywood
Mansura Isah Ta Bayyana Dalilin Mutuwar Aurenta
Jaruma Kuma Mai Fafutuka Mansura IsahTa Bayyanawa Duniya Cewa Ita Babu Wanda Ya Isah Ya Rabata Da Tsohon Mijinta, Duk Da Cewa Yanzun Basa Tare,
Sannan Tayi Cikaken Bayani Game Da Abin Daya Raba Aurenta Da Tsohon Mijinta Sani Danja, Mansuran Da Sani Danja Dai Sun Dade Da Aure Inda Allah Ya Albarkacesu Da Zuriya,
Shafin Aminiya Ne Sukayi Wannan Hirarr Da Ita Inda Aka Tattauna Da Ita Akan Abubuwa Da Dama.
Kalli Hirara Da Akayi Da Ita Anan.