Kannywood

Malamai Sunyi Allah Wadai Da Sabuwar Wakar Gwanja

Yadda, Gamayyar Malamai Suyi Tirr, Tare Da Allah Wadai Da Sabuwar Wakar Ado Gwanja, Ta “CHASS” Wakar Dai Tayi Muni Ta Yadda Mata Ke Hawa Rawar Wakar Na Rashin Daraja.

Daukakin Malamai Sunyi Allah Wadai, Tare Da Kira Ga Hukuma Domin Su Dauki Mataki Kan Wannan Wakar Dama Ire Iren Wadannan Wakokin.

Sai Dai, Ado Gwanja Yace Shi Baiga Wani Abu Ba A Sabuwar Wakar Tashi Ta “CHASS” Inda Yace Shi Neman Abincinsa Yakeyi. Bawai Yayita Ne Saboda Wani Fitsara Ko Wani Hanyar Lalacewa. Kamar Yadda Mutane Ke Zato Kan Wakar.

Har Yanzun Mata Sunata Kokarin Hawa Sabuwar Wakar Ta Gwanja, Inda Suke Hawa Suna Raye Raye Na Rashin AlbarKa. A Shafukan Sada Zumunta.

Back to top button
error: Content is protected !!