Kannywood

Malamai Sun Taso Arewa24 A Gaba Kan Shirin Kwana Casa’in

Malamai Sun Taso Arewa24 A Gaba Kan Shirye Shiyen Su, Musanmam Ma Na Kwana Casa’in Da Zasu Dawo Dashi Cikin Azumi, Inda Suke Nuna Ganin Rashin Dacewar Dawowar Shirin Da Azumi, Domin Zai Hana Mutane Yin Sallah Tarawee A Cewar Su Malaman.

Malaman Sun Koka Kan Ganin Yadda Arewa24 Din Ke Gudanar Da Shirye Shiryensu A Daidai Lokacin Da Akeyin Ibada Musanman Ma Na Cikin Watan Azumi, Idan Baku Manta Ba Tashar Arewa24 Tasha Ce Da Aketa Shan Fama Tsakaninta Da Malamai Tun Ba Yanzun Ba.

Menene Ra’ayoyinKu Kan Wannan Lamarin, Shin Kuna Ganin Irin Shirye Shiryen Da Arewa24 Din Ke Sawa Lokacin Gafatar Da Salloli Zai Iya Hana Mutane Gabatar Da Sallolin Nasu, Ko Kuma Wanda Duk Bai Gabatar Da Sallar Tarawee Ba Shi Yajama Kansa??

Ga Abin Da Malaman Ke Cewa Akan Tashar Ta Arewa24.

 

Back to top button
error: Content is protected !!