Labarai

Mawaki Dan Musa Gombe Yana Dab Da Angoncewa

Shahararren Mawakin Nan Na Hausa Dan Musa New Prince Gombe, Yana Dab Da Angoncewa, Inda Ya Saki Zafafan Hotunansa Da Videos Tare Da Kyakyakwar Amaryar Sa Mai Suna Salma Abdul’azeez.

Za.ayi Bikin Ne Ranar Asabar 17, Ga Watan September Na Shekarar 2022. Za.a Daura Auren Ne A Hausawa Masallacin Murtala Ciki  Garin Kano, Da Misalin Karfe Goma Na Safe.

Mawakin Dai Yana Daya Daga Cikin Wanda Tauraruwarsu Ke Haskawa A Bangaren Wakokin Hausa, Domin Kuwa Ba Jimawa Su Saki Wata Wakarsu Tare Da Mawaki Ado Gwanja, Waka Mai Suna Kantun Ghana.

Mawakin Ya Shahara Wajen Raira Wakokin Siyasa Inda Zamu Iya Cewa Sune Su Daga Darajarsa A Bangaren Wakoki.

Back to top button
error: Content is protected !!