Kannywood

Malamai Sun Fara Raddi Kan Yan Mata Masu Waka Da Hotunansu

Malamai Sun Fara Zazzafan Raddi Ga Yan Mata Masu Yin Rawa A Gaban Hotunansu, A Tiktok,

Kwanakin Baya Ne Dai Aka Samu Yasu Yan Mata Suna Raye Raye Tare Da Kunna Wakokin A Gaban Hotunan Malamai Suna Nuna Cewa Suna Son Malaman Da Aure.

Lamarin Yajawo Cece Ku Ce, Sosai A Shafukan Sada Zumunta, Inda Wasu Suke Ganin Hakan Bai Dace Ba.. Inda Wasu Ke Nuna Hakan Ba Laifi Bane.

Sai Dai Daga Baya Malaman Sun Fito Sunyi Zazzafar Raddi Ga Yan Matan. Ga Videon Raddi Anan Kamar Haka.

 

Back to top button
error: Content is protected !!