Kannywood
Malam Yayi Kaca Kaca Da Yan Tiktok
Cikin Fushi! Malam.Yayi Kaca Kaca Da Yan Tiktok Da Wannan Yan Matan Masu Saduwa Da Kare Ana Biyansu Kudade. Wani Malami Mai Suna Sheikh Adam Abdullahi Yayi Magana Da Kakkausar Murya Kan Mata Da Suke Fitsara A Shafin Tiktok.
In Baku Manta Ba Wannan Malamin Yana Daya Daga Cikin Malaman Da Su Sako Yan Tiktok A Gaba, Ba Don Komai Ba Sai Don Suga Al’umma Sun Gyara Sun Daina Aikata Ire Iren Fasikancin Da Suke Aikatawa Misanman Ma A Shafin Tiktok.
Ga Abin Da Malam Ke Cewa.