KannywoodVideo

Malam Yayi Cikakken Bayani Game Da Saki Da Yan Fim Sukeyi

A Karshe Dai, Dr Bashir Ya Fito Yayi Bayani Game Da Lafazin Da Yayi Akan Sakin Aure, Inda Yake Cewa Yawancin Mazajen Kannywood Sun Sake Matayen Su Ba Tare Da Sun Sani Ba.

Duk Da Cewa Jaruman Kannywood Din Sun Fito Sunma Malamin Caaa, Inda Kowa Ke Nashi Martanin.

Sai Dai Ga Cikaken Bayanin Da Malamin Yayi Akan Saki Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button