Kannywood

Malam Ali Ya Tona Asiri Bayan Rabuwar Aurenshi

popA yau ranar juma’a dai limamin wuff Mal ali jarumi wanda yake shirin kwana casa’in yayi ya raba gardamar rade raden.

da ake na mutuwar aurensa da hajiya balkisu Wanda tayi wuff da shi a shafinsa na Facebook.

Wanda idan baku manta ba kwanakin bayya mun kawo muku labarin mutuwar aurensa wanda yace yayi shiru ne nan gaba zai fadi.

Malama Ali

Sai kawai kagashi yau munyi kicibis da wani taya murna da yake da wuff dinsa ma’ana Matar hajiya balkisu ta samu wani matsayi a jam’iyar pdp.

Daga: HausaLoaded.Com

Back to top button
error: Content is protected !!