Malam Ali Kwana Casa’in Ya Fito Ya Bada Hakuri
Malam Ali Na Kwana Casa’in Ya Fito Ya Bada Hakuri Kan Zagin Rayya Da Ma’aikatan Kwana Casa’in Da Yayi. Kwanakin Nan Ne Wasu Bidiyon Jarumin Ke Yawo A Shafukan Sada Zumunta. Inda Bidiyo Daya Aka Nunoshi Yanata Zage Zage, Dayan Bidiyon Kuma Sunata Durawa Juna Ashar Shida Rayya Ta Kwana Casa’in Din.
Bayan Ganin Hakan Ne Aka Tambayeshi Ko Menene Dalikinsa Nayin Wannan Zagin Haka, Sai Ya Bayyanama Manema Labarai Dalilinsa Na Zage Zagen. Wannan Karon Kuma Ya Fito Ne Cikin Wani Bidiyo Yana Ba Rayya Da Ma’aikatan Shirin Na Kwana Casa’in Hakuri Da Duk Wanda Ransa Ya Baci Kan Dalilin Riigimar Tasu Ta Shafa.
A Dayan Labarin Kuwa. Jarumi Kabir Na Kwango Ne Ya Fayyace GasKia Labarin Da Ake Yadawa Akansa Cewa Wai Ya Mutu.
Ga Bidiyon Yadda Jarumin Ke Bada Hakuri.