Labarai

Alhamdulillah! Malam Ahmad Suleiman Ya Angonce

Alhamdulillah! Malam Ahmad Suleiman Ya Angonce, Kalli Hotunansa Tare Da KyaKyKyawar Amaryarsa.

Malam Ahmad Suleiman Ibrahim, Malami Alaramma, Da Ya Shahara Wajen Karatun AlQur’ani Maigirma, Bama Iya Nan Cikin Gida Nigeria Ba, Harda Qasashen Duniya, Kuma Malamin Kawu Ne Ga Dan Wasan Hausan Nan Lawal Ahmad (Umar Hashim)

Bamu Sami Cikakken Bayani Game Da Auren Ba, Amma Mun Sami Wadannan Hotunan Da Suke Nuni Da Tabbacin Auren Da Malamin Yayi. Allah Ya Tabbatar Da Alkairi Kuma Ya Bada Zaman Lafiya Mai Daurewa Amin Summa Amin.

Back to top button
error: Content is protected !!