Kannywood
Makomar Maryam Wazeery Bayan Tayi Aure
Labarin Auren Maryam Wazeery Da Kuma Makomar Jarumar A Cikin Shirin Labarina Series. Ya Kuke Ganin Zai Kasance Cikin Shirin LABARINA Da Gurbin Hajiya Laila, Bayan Jarumar Da Take Hawa Matsayin Wajen Tayi Aure Wato Maryam Wazeery.
Domin Samun Cikakken Bayani Game Da Auren Jarumar Da Kuma Yanda Zai Kasance Bayan Ita Maryam Wazeery Din Tayi Aure.
Hakan Ne Yasa Aka Hira Da Director Aminu Saira. Malam Aminu Sairan Yayi Ciakken Bayani. Magana A Bakin Mai Ita Tafi Dadi.
Ga Ciakken Hirar Anan.