Kannywood

Maishadda Yana Runguman Hassana Wajen Hatunan Biki

Wani Bidiyon Abubuakar Bashir Maishadda Yana Runguman Hassana Muhammad Wacce Zai Aura, Wajen Hotunan Kafin Aure Wato (Pre Wedding Pictures) Sun Jawo Cece Ku Ce.

Inda Wasu Da Dama Ke Tofa Albarkacin Bakinsu Kan Ganin Rashin Dacewan Haka. Sai Dai Wasu Kuma Suna Ganin Hakan Ba Komai Bane, Ganin Itace Zai Aura.

Ga Bidiyoyin Anan.

https://youtu.be/QXonmj7lYV4

Auren Dai Za.ayi Shine Ranar 13/03/2022, A Masallacin Mutala Dake Cikin Garin Kano. Muna Fata Allah Yasanya Alkairi Da Albarka A Auren Nasu Kuma Ya Basu Zaman Lafiya. Ya Aurara Da Yan Baya Lafiya

Wannan Shine Fatanmu A Garesu Amin.

 

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!