Hotuna
Maishadda Da Amarya Hassana A Dubai
MashaAllah, Shagalin Honey Moon Na Ango Bashir Maishadda Da Amaryarsa Hassana Muhammad A Kasar Dubai. Producer Dai Ya Wallafa Hotunansa Tare Da Na Amaryarsa Inda Akagansu Sunata Cin Amarcinsu.
Ya Wallafa Hotunan Nasu Ne A Shafukan Sada Zumunta, Inda Mutane Da Dama Ke Musu Fatan Alkairi, Muma Daganan Shafin HausaMini.Com.Ng, Muna Musu Fatan Alkairi Da Kuma Fatan Allah Yasa Aci Shagalin Honey Moon Lafiya.
Mun Sami Damar Kawo Muku Wasu Daga Cikin Hotuna Na Ma’auratan, Gasu Anan Kamar Haka.












