Kannywood

Mai Sumbata A Tiktok Tayi Martani Mai Zafi

Mai Sumbata A Tiktok Tayi Zazafan Martani Ga Masu Zaginta, Ta Fito Tayi Kaca Kaca Da Masu Zaginta, Inda Ta Kare Kanta Da Masu Zagin Nata.. Tace Ita Yanzun Ne Ta Fara Jin Dadin Ganin Yadda Maqiyanta Suketa Bayyana. Tace Ita Yanzun Tana Kara Godewa Allah,. Domin Daukaka Take Kara Samu.

https://m.youtube.com/watch?v=QnfCYn-cooY

 

Ta Kuma Bayyana Cewa Yanzun Ma Ta Fara Abin Da Takeyi.. Domin Masu Zaginta Suna Rage Mata Zunubi Ne. Ga Bidiyoyin Martanin Nata.

https://m.youtube.com/watch?v=MX18OKm-BJA

Back to top button
error: Content is protected !!