Kannywood
Mai Kama Da Nafisat Abdullahi Zata Maye Gurbinta
Mai Yiwuwa Mai Kama Da Nafisat Abdullahi Sak. Ta Maye Gurbin Jarumar A Cikin Shirin LABARINA Series, Inda Wata ‘Yar Uwanta Wasu Ke Ganin Ya Dace Ta Maye Gurbin Nafisan A Cikin Shirin Na Labarina.
Sai Dai Har Zuwa Yanzun Babu Tabbacin Da Wacce Jaruma Ce Za.a Maye Gurbin Sumayya A Cikin Shirin Na Labarina.
Kalla Bidiyon Ita Yar Uwan Nafisa Abdullahi Da Kuma Yanda Itama Takeyi.
https://m.youtube.com/watch?v=i1e7eODxOYc
Aslm idan kina sona namiki sainazo mudedeta ai