Kannywood
Mahaifin Gidigo Ya Rasu, Diyar Aminu Ahlan Ta Sauke Alkur’ani
Labarai Da Dumi Duminsu: Mahaifin Jarumin Kannywood Mika’ilu, Anda Akafi Sani Da Liyo Hanci Ciki Da Falo, Ya Rasu,
A Wani Labarin Kuma, Diyar Jarumi Aminu Ahlan Tayi Murnar Sauke Alkaur’ani, Inda Jarumi Tijjani Asase Ya Shiga Wani Mawuyacin Hali.
Shiga Nan Domin Gare Tare Da Karanta Cikakken Labarai.