Kannywood
Maganar Marigayya Zainab Booth Ma Karshe
Allahu Akbar! Wani Video Ya Bayyana Inda Aka Nuna Marigayya Zainab Booth A Kwance Akan Gado Tana Ta Salati Sannan Tana Fadin Wasu Maganganu Masu Taba Zuciya.
Inda Take Addu’o,i Da Kuma Godiya Ga Ubangiji
Kalli Videon Anan.







