E News

Mace Yar Tik-tok Fasiƙa Ce – Cewar Malamin Shi’a

Mace Mai Yin Tik-tok Fasiƙa Ce – Matashin Malamin Shi’a Sheikh Hussaini Muktar.

Ticktok igiyace daga cikin igiyoyin Sheɗan Amfaninsa kaɗan ne ga Mumini…

“Shehin malamin ya ƙara cewa; Haramun ne yin Tik-tok ga wanda bai da tabbacin cewa ba zai ga haramun ko sau ɗaya ba a cikinsa ba Wato idan mutum yasan cewa; idan ya bude zai ga wata mace tana rawa ko Kuma tasaka sutura mai jawo sha’awa kalas harammun ne ya ringa shigarsa sai dai idan yashiga ɗin zabi hanyar da bazai ga haramun ba wannan ya inganta gareshi

Bugu da ƙari matashin malamin ya ce Haramunne ace mace musulma tayi bidiyo tana murmushi da dariya da barkwanci da wasa da surutun banza a Tik-tok sabida Hakan kira ne ga babban saɓon ubangiji sannan idan mace musulna tasan wannan hukunci Kuma ta c igaba toh ita fasiƙace Mai bayyana sabon Allah.

Daga Shafin: ALFIJIR HAUSA

Back to top button
error: Content is protected !!