Kannywood
Lukman Ya Bayyana Alakansa Da Sumayya
Yusuf Sasen Wanda Akafi Sani Da Lookman A Cikin Shirin LABARI NA, Ya Bayyana Alakar Dake Tsakaninsa Da Nafisa Abdullahi Wacce Aka Sani Da Sumayya A Cikin Shirin LABARI NA.
Inda Ya Fadi Alakar Dake Tsakaninsu A Bayan Fage, Ya Bayyana Hakane A Wani Hira Da Akayi Dashi A Shashin BBCHausa
Ga Hirar Anan Wajen