Jarumin Cikin Shirin LABARI NA, Wanda Akafi Sani Da Lukman, Tare Da Mai Shorya Fina Finai, Abba Sadau, Yayan Rahama Sadau, Duka Sun Kusan Angwancewa.
Ranar Jumma Ne Dai Hotunan Jaruman Suka Dinga Yawo A Shafin Sada Zumunta Na Auren Jaruman.
Muna Fatan Allah Ya Basu Zaman Lfy
Kalli Videon Nan Domin Sanin Lokacin Angwancewan Nasu.