Labarai

Lauyoyin Murja Kunya, Sun Yi Barazanar Maka Gwamnatin Jihar Kano A Kotu

Lauyoyin Murja Kunya, Sun Yi Barazanar Maka Gwamnatin Jihar Kano A Kotu Kan Hana Su Ganin Ta

Shugaban tawagar lauyoyin Murja, Barista A.U Haji, yace sun nemi ganawa da wacce suke karewa a Asibiti, amma kuma ba’a basu dama ba, saboda haka sun bada awanni 24 ga hukumar kula Asibitoci ta jihar Kano, na a basu dama su gana da Murja Ibrahim Kunya

Back to top button
error: Content is protected !!