Kannywood
Laila Ta Bayyana Dalilin Da Yasa Take Saka SarKa A Kafa
Jaruma Maryam Wazeery Wacce Akafi Sani Da Laila A Cikin Shirin LABARINA Ta Bayyana Dalilinta Nasa SarKa A Kafarta.
Ta Bayyana Hakan Ne Bayan Wallafa Wasu Hotuna Da Tayi A Shafin Instagram Inda Akaga Jarumar Tasa Wani SarKa A Kafarta.
Nan Ne Wani Ya Mata Tambaya. Inda Ba Tare Da Bata Lokaci Ba. Ta Bashi Amsa Kamar Haka.
Alllah y kyauta
Cute lady love you so much dear sis