Kannywood

LABARINA SEASON 8 EPISODE 6 LIVE KAI TSAYE

Kalli Shirin LABARINA ZANGO NA 8 Kashi Na Shida Kai Tsaye Daga Kamfanin Saira Movies. Jira Ya Qare Inda Mutane Da Dama Masu Bibiyar Shirin LABARINA Su Masu Wannan Rana Tayi Domin Sanin Halin Da Zai Kasance Tsakanin Ango Al-Amin Da Farouk Shin Waye A Ciki Yayi Nasara Kan Amarya Maryam.

Asha Kallo Lafiya.

Back to top button
error: Content is protected !!