Kannywood
Kyawawan Hotunan Fati Ladan Na Cika Shekaru 10 Da Aure
Kyawawan Hotunan Tsohuwar Jarumar KannyWood Fati Ladan Da Mijinta Yerima Shettima Tare Da Yaransu Guda Biyu, Na Cika Shekaru Goma Da Aure.
Tsohuwar Jarumar Dai Wacce Tauraruwarta Ya Haska Sosai A Masana’antar KannyWood Sunyi Murnar Cika Shekaru Goman Ne Tare Da Mijinta Da Kuma Yara Biyu Da Allah Ya Albarakace Su Dasu.
Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Hotunan Da Suyi Na Murnar Cika Shekaru Goma Da Aure.