Kannywood
Kyawawan Hotunan BarKa Da Sallah Daga KannyWood
Kyawawan Hotunan BarKa Da Babban Sallah Daga Jaruman KannyWood Da Iyalansu. Jaruman KannyWood Maza Da Mata Sun Saki Sabbin Kyawawan Hotuna Na Murnar Babban Sallah, Inda Su Fito Gwanin Sha’awa.
Al’ummar Duniya Suna Murnar Babbar Sallar Inda Akahau Idi Ranar Asabar 9/07/2022, Anyi Hawan Idi Lafiya. Muna Neman Allah Ya Maimaita Mana Cikin Koshin Lafiya.
https://m.youtube.com/watch?v=USVFpDYHmJE








Sulaiman abubakar