Labarai
Kwankwaso Yaje Gaishe Da Tijjani Gandu
Allah SarKi! Bidiyon Yanda Jagoran Kwankwasiyya Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Yaje Asibiti Gaishe Da Mawaki Tijjani Gandu, Wanda Hatsarin Mota Ya Rutsa Dashi!
Ranar Shida Ga Watan Biyar Ne Mu Sami Labarin Hatsarin Da Mawakin Kwankwasiyya Yayi A Mota, Inda Allah Ya Kiyaye Bai Rasa Ransa Ba. Sai Raunuka Daya Samu, Yanzun Haka Mawakin Yana Kwance A Gadon Asibiti Inda Yake Jinya.
Mun Kawo Muku Bidiyon Yanda Jagoran Yan Kwankwasiyya Yakaima Mawakin Ziyaran Gaisuwa Har Gadon Asibitin Da Yake Jinya.







