Kannywood

Kwalliyar Ummi Rahab Ranar Daurin Aurenta

Kalli Kwalliyar Amarya Ummi Rahab Ranar Daurin Aurenta Cikin Shigar Amare, Yau Take Babba Rana A Garesu. Inda Lilin Baba Yayi WUFF! Da Ummi Rahab, MashaAllah Alhamdulillah.

Muna Ci Gaba Da Kawo Muku Shagulgulan Bikin Inda Yanzun Mun Sami Damar Kawo Muku Kwalliyar Amarya Data Dauka A Ranar Bikin. Amaryar Dai Ta Fito Cikin Shiga Mai Kyau, Inda Tayi Shiga Na Fararen Kaya Irin Na Amare.

Kalli Bidiyon Yadda Amaryar Ta Dau Wanka Cikin Shiga Mai Daukar Hankali.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

2 Comments

Back to top button