Kannywood

Kwalliyar Jaruman KannyWood Ranar Independent

Hotunan Kwalliyar Jaruman KannyWood Na Ranar Cikawa Shekaru 62 Daba Nigeria ‘Yancinta (Independent Day) Anyi Shagalin Ba Kasa ‘Yanci Inda Kasar Ta Nigeria Ta Cika Shekaru Sittin Da Biyu Da Samun ‘Yanci Daga Hannun Turawan Mulkin Mallaka Na Kasar Ingila.

Mutanen Kasar Ta Nigeria Dai Sukan Nuna Farin Cikin Su Idan Ranar Ta Zagayo, Haka Zalika Wannan Karon Ma, Mutane Sun Nuna Farin Cikinsu Sosai Na Sanadiyyar Wannan Rana Na Samun ‘Yanci.

Ranar Daya Ga Watan Goma Na Duk Shekara Ne Ake Murnar Cika Shekara Da Samun ‘Yanci Na Kasar, Inda Wannan Karon Yazo Dai Dai Ranar Asabar,  Suma Jaruman KannyWood Ba.a Barsu A Baya Ba, Inda Su Fito Domin Nasu Fari Ciki Da Murna Kamar Yadda Duka Sauran ‘Yan Kasa Sukayi.

Inda Wasu Daga Cikin Jaruman Su Saki Zafafan Hotunansu Da Bidiyoyinsu A Shafukan Sada Zumunta, Mun Sami Damar Kawo Muku Domin Ku Gansu.

 

Back to top button
error: Content is protected !!