Kannywood

Kullun Hotel Amma Haryanzun Baki Sai iPhone 11 Ba, Ko Baki Da Dadi Ne,

Wani Matashi Ya Girgiza Mabiyan Nafisat Abdullahi Na Twitter Bayan Ya Fada Mata Wani Magana Da Bai Dace Ba,.

Matashin Ya Fada Mata Hakane Bayan Ta Wallafa Wasu Hotuna A Shafinta Na Twitter, Inda Yace Mata

Ke Kullun A Hotel Amma Haryanzun Baki Siya iPhone 11 Ba, Kodai Baki Da Dadi Ne?

Shidai Wannan Matashin Bayau Bane Ya Fara Taba Jaruman Kannywood Musan Man Mata, A Inda Kwanaki Ma Yace Ma Jaruma Rahama Sadau Ta Musu Fim Din Batsa

Sai Dai Jarumar Batace Komai Ba Akan Wannan Magana Da Yayi.. Mabiyanta Ne Suka Dunga Maida Mashi Da Martani

https://twitter.com/mbyakt4cool/status/1188125038714802176?s=19
Back to top button
error: Content is protected !!