Kannywood
Kullun Burina Shine Na Samu Na Sake Wani Auren
Bayan Mutuwar Aurena Yanzun, Kullun Burina Shine Ace Nayi Wani Sabon Auren. Cewar Momme Gombe, Jarumar Ta Bayyana Hakan Ne Cikin Hirar Da Akayi Da Ita Cikin Shirin Daga Bakin Mai Ita.
Jaruma Momme Gombe Dai Ta Tabayin Aure Inda Ta Aure Wani Jarumi Kuma Mawaki A Cikin Masana’antar KannyWood, Daga Baya Kuma Kaddara Ta Raba Auren, Bayan Dawowarta Jarumar Masana’antar KannyWood Ne Allah Ya Daukakata,
Inda Jarumar Take Fitowa Musanman A Cikin Wakokin Fina Finan Hausa, Inda Take Yawan Hawa Bidiyon Wakokin Tare Da Hamisu Breaker, Garzali Miko, Da Sauran Mawakan Hausa, Sannan Jarumar Ta Fito Cikin Wasu Fina Finai.
Ga Cikakken Bidiyon Hirar Da Akayi Ita.