Kannywood

Ku Taimakamin Yaran SarKi Zasu Kashe Ni

Ku Taimakeni ‘Ya ‘yan SarKin Kano Zasu Kasheni, Tsohuwar Jaruma Maijidda Ibrahim Ta Bayyana Irin Kalu Bale Da Cin Mutunci Da Take Fuskanta A Gidan Mijinta, Kawai Saboda Ta Tabayin Fim. Ta Bayyana Dogon Labarin Da Suke Nuni Da Cewa Hankalinta Ba A Kwance Yake Ba A Dakin Mijinta.

Jarumar Dai A Shekarun Baya Sune Manya Kuma Wanda Akeji Dasu A Cikin Masana’antar KannyWood. Tazo Tayi Aure Inda Tana Gidan Mijinta Cikin Kwanciyar Hankali. Sai Dai Ta Bayyana Wasu Kalubale Da Kuma Cin Fuska Da Take Fuskanta Daga Dangin Mijin Nata Da Sauran Mutane.

Inda Ta Bada Labarin Halin Da Take Ciki A Yanzun. Ga Cikakken Labari Da Kuma Muryar Nata A Wannan Bidiyon.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button