Kannywood
Ku Daina Haifan Yaran Da Bazaku Iya Rikesu Ba
Yakamata Mutane Su Daina Haifan Yara Da Yawa In Har Sun San Bazasu Iya Rikesu Da Tarbiyyar Dasu Ba. Cewar Nafisa Abdullahi. Sai Dai Wannan Maganar Ta Jawo Cece Ku Ce Da Dama, A Shafukan Sada Zumunta.
Nafisan Ta Bayyana Hakan Ne A Shafin Tuwita Inda Da Yawan Mutane Su Kalubalance Ta Akan Wannan Maganar Nata, Yayin Da Wasu Kuma Fahimtarsu Yazo Dai Dai Da Nata.
Ga Yadda Lamarin Ya Kasance Da Martanin Mutane Akan Wannan Lamari.








Gaskiya ta fada wallahi, dan akuai kalu bake a tattare da haifan yara ba tarbiya, mukla dan Allah