Labarai

Koyan Fatiha Ya Dace Da Tinubu Ba Neman Mulki Ba

Koyon Fatiha Ya Dace Da Bola Ahmad Tinibu Ba Aure Ko Neman Mulki Ba, Haryanzun Mutane Sunata Cece Kuce Kan Lamarin Neman Mulkin Dan Takarar Jam’iyyar APC Wato Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, Inda Wasu Da Dama Suke Ganin Dan Takarar A Matsayin Wanda Bai Cancanta Ba.

Wani Lamarin Daya Dagama Musulmin Kasar Hankali Game Da Dan Takarar Na Jam’iyyar APC Din Shine Lamarin Da Akaga Tan Takarar Cikin Wani Bidiyo Anata Kokarin Koyar Wa Da Dan Takarar Karatun Suratul Fatiha, Amma Sam Kamar Bai Iya Ba.

Wannan Lamarin Yana Ciwa Yan Kasar Tuwo A Kwarya, Inda Kowa Ke Ci Gaba Da Tofa AlbarKacin Bakinsa.

Back to top button
error: Content is protected !!