Hotuna

Ko Wannan Hoton Da Jaruma Amina Amal Ta DauKa Tare Da Mawaki Kudu Falz Ya Dace Kuwa ..

Wannan Wani Hoto Kenan Da Jarumar Hausa Film Ta Dauka Tare Da Mawakin Kudu Wato Falz .. Ina Baku Manta Ba Kwanakin Baya Ma Jarumar Ta Wallafa Makamanci Irin Wannan Hoton .. A Inda Tasha ZaKi Da Korafi Daga Maboyanta Na Shafinta Na Instagram
Wannan Kuma Ta DauKi Hoton Ne .. Tare Mawakin Kudu .. Kiss Daniel ..
Back to top button
error: Content is protected !!