Kannywood
Ko Kunsan Wanda Ya Fara Auren Jarumar Izzar So
Shin Kunsan Asalin Mijin Daya Fara Aurar Jaruma Aisha Najamu Wacce Akafi Sani Da (Hajiya Nafisa Izza) Wacce Take Taka Rawa A Cikin Shirin Izzar So.
Wannan Jarumar Ta Samu Karbuwa Sosai A Wajen Mutane. Musanman Ma Ta Dalilin Shirin Izzar So, Duba Da Yanayin Irin Rawar Da Take Takawa A Cikin Shirin.