Kannywood
Ko Kunsan Jaruman Dasu Rasu A 2021 Kuwa?
Allah Akbar! Ko Kunsan Jaruman KannyWood Dasu Rasu A Wannan Shekarar Da Muke Ciki Na 2021.
A Cikin Wannan Shekarar Mun Rasa Manya Da Kananan Jaruman A Masana’antar KannyWood Inda Mu Kawo Muku Su.
Muna Fatan Allah Ya Jikansu Da Rahama Ya Kuma Gafarta Musu.
Gasunan Anan.