Labarai

Kisan Da Akayiwa Hanifa Abubakar Ya Harsala Mutane

Kisan Rashin Imanin Da Akayiwa Wannan Yarinyar Yar Shekara 7 Da Haihuwa Mai Suna Hanifa Abubakar, Ya Harsala Mutane, Inda Wasu Ke Kira Ga Mashar’anta Da Yakamata Ama Wannan Azzalumin Mutumin Hukuncin Kisa Ta Hanuar Rataya A Bainan Jama’a Ko Zai Zama Izzina Ga Yan Baya.

Har Yanzun Dai Mutane Na Nuna Alhini Da Damuwa Na Wannan Al’amari Daya Faru Inda Social Media Ta Dauki Zafi Kan Wannan Mummunar Abu Daya Faru.

Ga Yanda Mutane Ke Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Wannan Kisar Na Rashin Imani.

 

Back to top button
error: Content is protected !!