Kannywood
Katin Gayyatar Auren Ummi Rahab Lilin Baba
An Fitar Da Katin Gayyatar Ranar Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab! Wani Katin Gayyatar Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab Yanata Yawo A Shafukan Sada Zumunta, Inda Akace Shine Dai Dai. Sai Dai Har Zuwa Yanzun Bamu Sami Tabbacin Hakan Ba,
Auren Ya Nuna Za.ayishi Ne A Cikin Wannan Watan Na June Watan 6 Kenan, Inda Aka Bayyana Cewa Za’a Daura Auren A
GURI: Tudun Murtala, Nepa Office Hannun Riga Da Gidan Bala Kasa Tudun Murtala:
RANA: Asabar 18/06/2022
LOKACI: 11: 00 Na Safe.
Wannan Shine Katin Gayyatar Auren Nasu Da Muka Samu. Sai Dai Mutane Mu, (Bayani) Bamu Da Tabbaci Akan Wannan Katin Gauyatar, Sannan Kuma Bamu Da Alhakin Hada Wannan Katin
[email protected]