Labarai
Katin Gayyatar Auren Ado Gwanja Da Amaryarsa Maryam
MashaAllah! Kalli Katin Gayyatar Auren Ado Gwanja Da Amaryarsa Maryam Zubair Muhammad Paki,
Mawakin Zai Angonce Ne Cikin Satin Nan Da Muke Ciki, Inda Zai Angonce Da Maryam Muhammad Zubair Paki, Inda Za.a Daura Auren Ranar Juma’a Dai Dai Da Ashirin Da Daya Ga Watan Bakwai. 21/07/2023.

Za.a Daura Auren A Masallacin Jumma’a Na Yusuf Maitama Sule University (North West) Da Misalin Karfe Daya Dai Dai Bayan Anyi Sallar Jumma’a.
Allah Ya Kaimu Yasa A Daura Auren Lafiya Ya Kuma Basu Zaman Lafiya. Amin Summa Amin.








Hii
Good morning