Kannywood
Katafaren Sabon Gidan Rukayya Dawayya
Allah Yayi! Jaruma Rukayya Dawayya Ta Kammala Gina Sabon Katafaren Gidanta, Inda Jarumar Ta Nunawa Duniya Sabon Gidan Nata Na Kashin Kanta.
Jarumar Wacce Shahararriyar ‘Yar Kasuwa Ce, Kuma ‘Yar Siyasa Bayan Harkar Wasan Kaikwayo Da Takeyi, Kalla Kuga Cikin Gidan Jarumar.
More courage to Nafisat