Kannywood
Kashe Ahmad S Nuhu Akayi – Inji Safiya Musa
Tirkashi! Tsohuwar Jaruma Safiya Musa Ta Bayyana Wani Boyayyen Sirri, Inda Tace Kashe Ahmad S Nuhu Akayi. Ahmad S Nuhu Ya Cika Shekaru 15 Da Rasuwa Ta Sanadiyyar Hadarin Mota.
Sai Dai Jarumar Ta Bayyana Wani Boyayyen Sirri Wanda Ba Kowa Ya Sani Ba. Game Da Mutuwar Abokin Aikin Nata A Wancan Lokaci. Ta Bayyana Hakan Ne A Wani Bidiyo A Shafin Tiktok,
Gadai Bidiyon Yanda Tayi Ciakken Bayanin Yadda Abin Ya Faru.