Kannywood
Karon FarKo Mansura Isah Tayi Magana Kan Mutuwar Aurenta
A Karon Farko Mansura Isah Tayi Bayani Mai Zafi, Game Da Mutuwar Aurenta Da Tsohon Mijinta Sani Danja. Inda Mutane Keta Zaginta Ba Gaira Ba Dalili, Hakan Yasa Ta Gaza Hakuri, Inda Ta Fito Tayi Zazzafar Magana Akan Mutuwar Auren Nata.
Mansuran Tayi Dogon Bayanine Tare Da Nuna Rashin Jin Dadin Da Yanayin Da Wasu Mutanen Ke Yi Mata Dangane Da Mutuwar Auren Nata.
Kalli Videon Nan Domin Ganin Abin Da Take Cewa.







