Labarai
Kanu Yakaima Tijjani Babangida Ziyara
Kanu Nwanko Ya Ziyarci Tijjani Babangida
Tsohon Kyaftin Din Qungiyar ‘Yan Wasan Kwallon Ta Najeriya , Wato Super Eagles, Kanu Nwankwo, Ya Kai Wa Tsohon Ɗan Wasan Najeriya Tijjani Babangida Ziyarar Jaje Bayan Hat$arin Mota Da Ya Rutsa Da Shi Tare Da Iyalinsa, Wanda Yayi Sanadin Mutu₩ar Kaninsa Da Dansa.