Labarai
Kalli yanda Hadiman Shugaban Buhari suka shirya mai bikin murnar zagayowar ranar Haihuwarshi cikin shammaci
Kalli yanda Hadiman Shugaban Buhari suka shirya mai bikin murnar zagayowar ranar Haihuwarshi cikin shammaci
Shugaban kasa,Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan inda yake tare da masu masa Hidima da suka shammaceshi wajan shirya mai bikin murnar zagayowar ranar haihuwarshi a fadarshi dake babban birnin tarayya, Abuja.