Kannywood

Yanda Maryam Booth Ta Kula Da Mahaifiyarta Kafin Ta Rasu

Allah SarKi Kalli Yanda Maryam Booth Ta Kula Sosai Da Mahaifiyarta Kafin Rasuwarta Marigayiya Zainab Booth, Inda Aka Nunata Tana Dawainiya Da Ita Wajen Fita Da Ita Daga Kasa, Da Kuma Yanda Ta Kula Da Ita A Asibiti.

Rayuwa Kenan, Kalli Videon Anan

https://m.youtube.com/watch?v=X7E0zBU6IFs

 

 

Back to top button
error: Content is protected !!