Kannywood
Kalli Yadda Ayi Shagalin Bikin Jaruma Zeeprety
MashaAllah! Jaruma Zeeprety Tayi Auren Sirri! Kalli Yadda Shagalin Bikin Nata Ya Kasance, Cikin Wannan Lokutan Jaruman KannyWood Sunatayin Aure Lokaci Daya Batare Da Anji Labari Ba, Sai Dai Kawai Aji Sunyi. Ko Menene Yake Jawo Wannan Irin Lamari?
Kalla Bidiyon Nan.