Hotuna
Kalli Wasu Hotunan Ado Gwanja Tare Da Mata
Mawaki Kuma Jarumin Fina Finan Hausa Ado Gwanja Limamin Mata, Ya Sake Wasu Zafafan Hotuna Da Ya Dauka Da Wasu Fitsararrun Yan Mata.
Inda Ado Gwanjan Yace Kowa Ya Fadi Ra,ayinsa Shi Bai Hana Kowa Ba. Ga Hotunan Kamar Haka
Mutane Da Dama Dai Sun Tofa Albarkacin Bakinsu. Inda Suke Ganin Hakan Bai Dace Ba.