KannywoodVideo

Kalli Videon Yanda Jamila Nagudu Ke Wasa Da Maciji

Wannan Wani Video Ne Daya Dau Hankula Sosai, Inda Ya Nuna yanda Kyakykyawar Jarumar Kannywood, Jamila Nagudu Ke Wasa Da Maciji.

Wannan Video Gajere ne Mai Nauyin Minti Daya, Ya Nuna Yanda Jarumar ta Rataya Maciji A Wuyanta Tanata rere Waka Cikin Mutane, Sun Zagayeta Suna Kalla.

Sai dai Ba Wannan Bane karo Na Farko Da Jarumar Ta Fara Ire iren Wannan Wasa Da dabbobin Ba.. Jarumar Ta Taba Yin Wani Film Mai Suna Jamila Mai Wasa Da Kura.. Inda A Nunata Tana Wasa Da Kura.

Kalli Bidiyon Yanda Tayi Wasa Da Macijin

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button