Video

KALLI: Umar M SHareeF WasiKa (Official Video)

Jarumi Kuma Mawaki Umar M Shareef Ya Fitar Da Daya Daga Cikin Sabuwar Video Din WaKokin Sa  Na Album Din Tsintuwa ..  Waka Mai Taken (WasiKa)

Wakar Tayi Kyau SosaiKuma Anyi Amfani Da Waje Masu Kyau Tare Da Kayan Aiki Wadan Da Ba.aSaba Ganin Irinsu Ba A Ma.sana’antar Fina Finan Hausa
..

I Zuwa Yanzun Zaku Iya Shiga Cikin YouTube Channel Dinsa Ne Kawai Ku Kalla … Ba Download Dinta Ba 

Asha Kallo Lfy .

Umar M SHareeF WasiKa Official Video

Back to top button
error: Content is protected !!