Kalli Shirin LABARINA SEASON 4 EPISODE 7, Na Satin Nan. Kai Tsaye Daga Tashar Saira Movies, Kamar Yanda Wasunku Su Kalla Kadan Na Cikin Shirin Yau Din Sunga Yanda Akayi Kokarin Ceto Sumayya A Hannun Yan Garkuwa.
Sannan Kuma Presido Hankalinsa Ya Tashi Bayan Da Yaji Labarin Sumayya Ta Bata.. Dama Kuma Shi Lukman Yana Rikice,
Kalli Shirin Anan Kai Tsaye